Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Gida da Iyali / Addu'ar shiga bayan gida

Addu'ar shiga bayan gida

Gida da Iyali · addu'a 1

Addu'ar shiga bayan gida 0:00
Saurara
1

(بِسْمِ اللَّهِ) اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْخُبْثِ وَالْخَبائِث

Ma’ana: (Da sunan Allah) ya Allah lalle ne ina neman tsarinka daga sharrin aljanu maza da aljanu mata

Majiya: Al-Bukhari 1/45, Muslim 1/283, Fathul-Bari 1/244