1
سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ, أَشْهَدُ أَنْ لاَ إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ, أَسْتَغْفِرُكَ وَأَتُوبُ إِلَيْكَ
Tsarki ya tabbata a gareka ya Allah, hadi da godiya a gareka, ina shaidawa da babu abin bautawa da cancanta sai kai, ina neman gafararka kuma ina tuba zuwa gareka.
Majiya: Abu Dawud, Ibn Majah, At-Tirmizi and An-Nasa'i, Ahmad 6/77