عَنِ ابْنِ عُمَرَ رضي الله عنهما قَاَلَ: كَانَ يُعَدُّ لِرَسُولِ اللَّهِ صلى الله عليه وسلم فِي الْمَجْلِسِ الوَاحِدِ مِائَةُ مَرَّةٍ مِنْ قَبْلِ أَنْ يَقُومَ: (رَبِّ اغْفِرْ لِي, وَتُبْ عَلَيَّ, إِنَّكَ أَنْتَ التَّوَّابُ الغَفُورُ
Ibn Umar (Allah ya yarda da su) ya ce: Ana ƙidaya wa Manzon Allah (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) a wani zama kafin ya tashi, sau ɗari: "Ya Ubangijina, ka gafarta mini kuma ka karɓi tubata; lalle kai ne Mai yawan karɓar tuba, Mai gafara."
Majiya: Sahih Ibn Majah 2/321, Sahih At-Tirmizi 3/153.