1
اللَّهُمَّ أَطْعِمْ مَنْ أَطْعَمَنِي, وَاسْقِ مَنْ سَقَانِي
Ya Allah ka ciyar da wanda ya ciyar da ni, ka kuma shayar da wanda ya shayar da ni.
Majiya: Muslim 3/126.
Abinci da Sha · addu'a 1