Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Abinci da Sha / Addu'ar baƙo ga wanda ya ciyar da shi

Addu'ar baƙo ga wanda ya ciyar da shi

Abinci da Sha · addu'a 1

Addu'ar baƙo ga wanda ya ciyar da shi 0:00
Saurara
1

اللَّهُمَّ بَارِكْ لَهُمْ فِيمَا رَزَقْتَهُم, وَاغْفِرْ لَهُمْ وَارْحَمْهُمْ

Ya Allah Ubangijin mu! Ka sanya musu albarka a cikin duk abinda ka azurta su da shi, kuma ka gafarta musu ka yi musu rahama.

Majiya: Muslim 3/1615.