Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Hajji da Umra / Talbiyya a cikin harama na Hajji ko Umra

Talbiyya a cikin harama na Hajji ko Umra

Hajji da Umra · addu'a 1

Talbiyya a cikin harama na Hajji ko Umra 0:00
Saurara
1

لَبَّيْكَ اللَّهُمَّ لَبَّيْكَ, لَبَّيْكَ لاَ شَرِيكَ لَكَ لَبَّيْكَ, إِنَّ الْحَمْدَ, وَالنِّعْمَةَ, لَكَ وَالْمُلْكَ, لاَ شَرِيكَ لَكَ

Amsawarka Ya Allah na amsa kiranka, Ya Allah ba ka da abokin tarayya, na amsa kiranka ya Allah. Hakika dukkanin yabo da ni’ima da mulki na ka ne kaikadai, babu abokin taryya a gare ka.

Majiya: Al-Bukhari, Muslim 2/841.