Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Gida da Iyali / Addu'ar sa tufafi

Addu'ar sa tufafi

Gida da Iyali · addu'a 1

Addu'ar sa tufafi 0:00
Saurara
1

الْحَمْدُ للَّهِ الَّذِي كَسَانِي هَذَا (الثَّوْبَ) وَرَزَقَنِيهِ مِنْ غَيْرِ حَوْلٍ مِنِّي وَلاَ قُوَّة

Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah, wannan da ya sututar da ni wannan tufa, kuma ya arzurtani shi ba tare da wata dabara ba, kuma ba tare da karfi na ba.

Majiya: Al-Bukhari, Muslim, Abu Dawud, Ibn Majah, At-Tirmizi, 'Irwa'ul-Ghalil 7/47.