1
اللَّهُمَّ لَكَ الْحَمْدُ أَنْتَ كَسَوْتَنِيهِ, أَسْأَلُكَ مِنْ خَيْرِهِ وَخَيْرِ مَا صُنِعَ لَهُ, وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهِ وَشَرِّ مَا صُنِعَ لَهُ
Ma’ana: Allah yabo da godiya naka ne, kai kadai ka tufatar da ni shi (wannan tufafin), ina neman tsarinka daga sharrinsa da sharrin abinda aka hallice shi da shi .
Majiya: Abu Dawud, At-Tirmizi. Al-Albani, Mukhtasar Shamd'il At-Tirmizi, p. 47.