1
تُبْلِي وَيُخْلِفُ اللَّهُ تَعَالَى
Ma’ana: Allah ya sa ka mayar da ita tsomin, kuma Allah madaukaki ya mayar maka da wata tufa.
Majiya: Abu Dawud 4/41, Al-Albani Sahih Abu Dawud 2/760.
Gida da Iyali · addu'o'i 2
تُبْلِي وَيُخْلِفُ اللَّهُ تَعَالَى
Ma’ana: Allah ya sa ka mayar da ita tsomin, kuma Allah madaukaki ya mayar maka da wata tufa.
Majiya: Abu Dawud 4/41, Al-Albani Sahih Abu Dawud 2/760.
اِلْبَسْ جَدِيداً وَعِشْ حَمِيداً وَمُتْ شَهِيداً
Ma’ana: Allah nake roko ya sa albarka, ka sanya sabo kuma ka rayu kana abin yabo, kuma ka mutu kana shahidi .
Majiya: Ibn Majah 2/1178, Al-Baghawi 12/41, Al-Albani, Sahih Ibn Majah 2/275