Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Farin Ciki da Baƙin Ciki / Ga wanda aka faranta masa rai da wani abu

Ga wanda aka faranta masa rai da wani abu

Farin Ciki da Baƙin Ciki · addu'a 1

Ga wanda aka faranta masa rai da wani abu 0:00
Saurara
1

كَانَ النَّبيُّ صلى الله عليه وسلم إِذَا أَتَاهُ أَمْرٌ يَسُرُّهُ أَوْ يُسَرُّ بِهِ خَرَّ سَاجِداً شُكْراً لِلَّهِ تَبَارَكَ وَتَعَالَى

Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya kasance idan wani al’amari da yake faranta masa rai, ko ake murna da shi yazo masa, sai ya fadi yana mai sujjada domin godiya ga Allah mai tsarki da daukaka.

Majiya: Abu Dawud, Ibn Majah, At-Tirmizi.