Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Farin Ciki da Baƙin Ciki / Lokacin haɗuwa da maƙiya ko azzalumin sarki

Lokacin haɗuwa da maƙiya ko azzalumin sarki

Farin Ciki da Baƙin Ciki · addu'o'i 3

Lokacin haɗuwa da maƙiya ko azzalumin sarki 0:00
Saurara
1

اللَّهُمَّ إِنَّا نَجْعَلُكَ فِي نُحُورِهِم, وَنَعُوذُ بِكَ مِنْ شُرُورِهِمْ

Ya Ubangiji Muna sanyaka kan wuyansu kuma muna neman tsarinka daga sharrinsu

Majiya: Abu Dawud 2/89, Al-Hakim.

2

اللَّهُمَّ أَنْتَ عَضُدِي, وَأَنْتَ نَصِيرِي, بِكَ أَحُولُ وَبِكَ أَصُولُ, وَبِكَ أُقاتِلُ

Ya Ubangiji Kai ne Karfina kuma kai ne mai taimako na, kuma dakai na ke kariya, kuma da kai nake kafuwa, kuma da kai nake yin Yaki

Majiya: Abu Dawud 3/42, At-Tirmizi\n 5/572.

3 AI

حَسْبُنا اللَّهُ وَنِعْمَ الْوَكِيلُ

Allah ya ishe mu, kuma madalla da wakili.

Majiya: Al-Bukhari, 5/172.

AI

Rubutun Larabci da tushensa amintattu ne. Abubuwan da aka yi wa alama da “AI” an fassara su ta na’ura zuwa harshenka kuma suna iya ƙunsar kurakurai — Larabci ne ma’auni. Danna “Kai rahoto” a kan kowane abu don bayar da rahoton matsala.