1 AI
عَنْ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ عَمْرٍو رضي الله عنهما قَالَ: (رَأَيْتُ النَّبيَّ صلى الله عليه وسلم يَعْقِدُ التَّسْبِيحَ) وفي زيادةٍ: (بِيَمِينِهِ)
Abdullahi ɗan Amr (Allah ya yarda da su) ya ce: "Na ga Annabi (tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi) yana ƙidayar tasbihi"; a wata riwaya: "da hannunsa na dama".
Majiya: Abu Dawud, At-Tirmizi 5/521.