1 AI
سُبْحَانَ المَلِكِ القُدُّوسِ (ثلاث مرات والثالثة يجهر بها ويمد بها صوته [رَبِّ الْمَلاَئِكَةِ وَالرُّوْحِ])
Tsarki ya tabbata ga Sarki Mai tsarki ƙwarai. (Sau uku; a karo na uku ya ɗaga murya ya kuma jawo ta, ya ƙara: Ubangijin mala'iku da Ruhi.)
Majiya: An-Nasa'i 3/244, Ad-Daraqutni.