Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Sallah / Addu'ar wanda waswasi ya same shi cikin sallah da karatu

Addu'ar wanda waswasi ya same shi cikin sallah da karatu

Sallah · addu'a 1

Addu'ar wanda waswasi ya same shi cikin sallah da karatu 0:00
Saurara
1

أَعُوذُ بِاللَّهِ مِنَ الشَّيطَانِ الرَّجِيمِ, وَاتْفُلْ عَلَى يَسَارِكَ ( ثلاثاً)

Ina neman tsari da Allah daga Shaidan abin Jefewa, sai yai tofi a hagunsa sau uku

Majiya: Muslim 4/1729.