Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Tafiya / Lokacin shiga ƙauye ko gari

Lokacin shiga ƙauye ko gari

Tafiya · addu'a 1

Lokacin shiga ƙauye ko gari 0:00
Saurara
1

اللَّهُمَّ رَبَّ السَّمَوَاتِ السَّبْعِ وَمَا أَظْلَلْنَ, وَرَبَّ الأَرَضِينَ السَّبْعِ وَمَا أَقْلَلْنَ, وَرَبَّ الشَّياطِينِ وَمَا أَضْلَلْنَ, وَرَبَّ الرِّيَاحِ وَمَا ذَرَيْنَ, أَسْأَلُكَ خَيْرَ هَذِهِ الْقَرْيَةِ, وَخَيْرَ أَهْلِهَا, وَخَيْرَ مَا فِيهَا, وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّهَا, وَشَرِّ أَهْلِهَا, وَشَرِّ مَا فِيهَا

Ya Allah Ubangijin sammai bakwai da abin da ta rufe ta, kuma Ubangijin kasa bakwai da abin da suke dauke da ita, kuma Ubangijin shaidanu da wadanda suka batar, kuma Ubangijin iska da abin da ya yaye, ina rokon ka alherin wannan alkaya da alherin mutanen da ke cikinta, da alharin abin da ke cikinta. Kuma ina neman tsarinka daga sharrinta da sharrin mutanen ta da sharrin abin da ke cikinta.

Majiya: Al-Hakim, Ibn As-Sunni (Hadith no. 524).