Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Tafiya / Addu'ar shiga kasuwa

Addu'ar shiga kasuwa

Tafiya · addu'a 1

Addu'ar shiga kasuwa 0:00
Saurara
1

لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ, لَهُ الْمُلْكُ, وَلَهُ الْحَمْدُ, يُحْيِي وَيُمِيتُ, وَهُوَ حَيٌّ لاِ يَمُوتُ, بِيَدِهِ الْخَيْرُ, وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ

Babu wannin abin bautawa da cancanta sai Allah, mulki da godiya na sane. Yana rayarwa kuma yama kashewa, shi kuma rayyayene ba ya mutuwa, dukkan alheri a hannunsa suke, kuma shi mai iko ne akan komai.

Majiya: At-Tirmizi 5/291, Al-Hakim 1/538.