Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Tafiya / Addu'ar sauka a wani wuri cikin tafiya ko waninsa

Addu'ar sauka a wani wuri cikin tafiya ko waninsa

Tafiya · addu'a 1

Addu'ar sauka a wani wuri cikin tafiya ko waninsa 0:00
Saurara
1

أَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّاتِ مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ

Ina nenan tsari da kalmomin Allah cikakku daga sharrin abin da Ya halita’’.

Majiya: Muslim 4/2080.