1
سَمَّعَ سَامِعٌ بِحَمْدِ اللَّهِ, وَحُسْنِ بَلاَئِهِ عَلَيْنَا, رَبَّنَا صاحِبْنَا, وَأَفْضِلْ عَلَيْنَا, عَائِذاً بِاللَّهِ مِنَ النَّارِ
Mai ji ya jiyar da godiyar mu ga Allah, da kyakkyawar ni’imarsa a gare mu. Ya Ubanyiji! Ka kasance tare da mu ka tabbatar da falalarka a gare mu. Muna masu neman tsarin Allah daga wuta
Majiya: Muslim 4/2086.