Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Tafiya / Kabbara da tasbihi a hanyar tafiya

Kabbara da tasbihi a hanyar tafiya

Tafiya · addu'a 1

Kabbara da tasbihi a hanyar tafiya 0:00
Saurara
1

قَالَ جَابِرٌ رضي الله عنه: كُنَّا إِذَا صَعَدْنَا كَبَّرْنَا, وَإِذَا نَزَلْنَا سَبَّحْنَا

Jabir ya ce: Mun kasance idan muka hau tudu a halin tafiya sai mu yi kabbara wato mu ce Allah ne mafigirma. Idan kuma muka zo gangara sai mu yi tasbihi wato mu ce: Tsarki ya tabbata ga Allah.

Majiya: Al-Bukhari, cf. Al-Asqalani, Fathul-Bari 6/135.