Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Ladabi da Halaye / Ga wanda fushi ya same shi

Ga wanda fushi ya same shi

Ladabi da Halaye · addu'a 1

Ga wanda fushi ya same shi 0:00
Saurara
1

أَعُوذُ بِاللَّهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ

Ina neman tsarin Allah daga shedan la’ananne.

Majiya: Al-Bukhari 7/99, Muslim 4/2015.