Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Ladabi da Halaye / Yadda ake amsa sallamar kafiri

Yadda ake amsa sallamar kafiri

Ladabi da Halaye · addu'a 1

Yadda ake amsa sallamar kafiri 0:00
Saurara
1

إذَا سَلَّمَ عَلَيْكُمْ أَهْلُ الْكِتَابِ فَقُولُوا: وَعَلَيْكُمْ

Idan Ma’abota litafi (Yahudu da Nasara), suka yi muku sallama, to ku ce musu: “Kuma haka”.

Majiya: Al-Bukhari, Muslim 4/1705.