1
قَالَ النَّبِيُّ صلى الله عليه وسلم: اللَّهُمَّ فَأَيُّمَا مُؤْمِنٍ سَبَبْتُهُ فَاجْعَلْ ذَلِكَ لَهُ قُرْبَةً إِلَيْكَ يَوْمَ الْقِيَامَةِ
Manzo Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Ya Allah! Duk wani mumini da na zage shi, to ka sanya wannan ya zamanto sababi gare shi na samun kusaci zuwa gar ka namar kiyama.
Majiya: Al-Bukhari, Muslim 4/2007.