Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Ladabi da Halaye / Idan Musulmi yana son yabon wani Musulmi

Idan Musulmi yana son yabon wani Musulmi

Ladabi da Halaye · addu'a 1

Idan Musulmi yana son yabon wani Musulmi 0:00
Saurara
1

قَالَ النَّبِيُّ صلى الله عليه وسلم: إِذَا كَانَ أَحَدُكُم مَادِحاً صَاحِبَهُ لاَ مَحَالَةَ فَلْيَقُلْ: أَحْسِبُ فُلاَناً وَاللَّهُ حَسِيبُهُ, وَلاَ أُزَكِّي عَلَى اللَّهِ أَحَداً, أَحْسِبُهُ – إِنْ كَانَ يَعْلَمُ ذَاكَ – كَذَا وَكَذَا

Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya ce: idan har dayanku babu makawa sai ya yabi abokinsa to ya ce. Ina yi wa wane kyakkyawan zato - Allah dai shi ne makiyayinsa, mai yi masa hisabi, kuma ni ba na tsarkake kowa ga Allaha – Ina zaton shi kaza – da – kaza ne – idan dai ya san hakan game dashi.

Majiya: Muslim 4/2296.