Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Ladabi da Halaye / Addu'ar Musulmi idan aka yabe shi

Addu'ar Musulmi idan aka yabe shi

Ladabi da Halaye · addu'a 1

Addu'ar Musulmi idan aka yabe shi 0:00
Saurara
1

اللَّهُمَّ لاَ تُؤَاخِذْنِي بِمَا يَقُولُونَ, وَاغْفِرْ لِي مَا لاَ يَعْلَمُونَ, [وَاجْعَلْنِي خَيْراً مِمَّا يَظُّنُّونَ]

Ya Allah! Karka rike ni da abinda suke fada, ka gafarta mini abinda ba su sani ba, ka sanya ni fiye da yadda suke zato.

Majiya: Al-Bukhari, Al-Bayhaqi.