Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Abinci da Sha / Addu'ar mai azumi idan an gabatar da abinci kuma bai sha ba

Addu'ar mai azumi idan an gabatar da abinci kuma bai sha ba

Abinci da Sha · addu'a 1

Addu'ar mai azumi idan an gabatar da abinci kuma bai sha ba 0:00
Saurara
1

إِذَا دُعِيَ أَحَدُكُمْ فَلْيُجِبْ, فَإِنْ كَانَ صَائِماً فَلْيُصَلِّ, وَإِنْ كَانَ مُفْطِراً فَلْيَطْعَمْ, وَمَعْنَى فَلْيُصَلِّ أَيْ فَلْيَدْعُ.

Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: “Idan aka kira dayanku cin abinci to ya amsa kiran, idan kuma yana azumi to ya yi addu’a ga wanda ya gayyace shi, idan kuma baya azumi to ya ci abin cin.

Majiya: Muslim 2/1054.