Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Hajji da Umra / Addu'a tsakanin Rukunin Yamani da Baƙin Dutse

Addu'a tsakanin Rukunin Yamani da Baƙin Dutse

Hajji da Umra · addu'a 1

Addu'a tsakanin Rukunin Yamani da Baƙin Dutse 0:00
Saurara
1

رَبَّنَا آتِنَا فِي الدُّنْيَا حَسَنَةً وَفِي الْآخِرَةِ حَسَنَةً وَقِنَا عَذَابَ النَّارِ

Ya Ubangijin mu ka ba mu kyakkyawa a nan duinya, da kuma kyakkyawa a lahira, kuma Ka kiyaye mu daga azabar wuta.

Majiya: Abu Dawud 2/179, Ahmad 3/411, Al-Baghawi Surah Al-Baqarah:201.