Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Rashin Lafiya da Mutuwa / Addu'ar ta'aziyya

Addu'ar ta'aziyya

Rashin Lafiya da Mutuwa · addu'a 1

Addu'ar ta'aziyya 0:00
Saurara
1

إِنَّ للَّهِ مَا أَخَذَ, وَلَهُ مَا أَعْطَى, وَكُلُّ شَيْءٍ عِنْدَهُ بِأَجَلٍ مُسَمَّى... فَلْتَصْبِرْ وَلْتَحْتَسِبْ, وَإِنْ قَالَ: أَعْظَمَ اللَّهُ أَجْرَكَ, وَأَحْسَنَ عَزَاءَكَ, وَغَفَرَ لِمَيِّتِكَ (فَحَسَنٌ)

Lalle na Allah ne duk abinda ya karba, kuma na shi ne duk abinda ya bayar, kuma kowanne abu awurinsa yana da lokaci sananne… ka yi hakuri kuma ka sami lada. ida kuma ya kara da fadin:: Allah ya girmama ladanka, kuma Allah kara maka hakuri, Allah kuma ya gafarwa mamacinka To ya yi.

Majiya: Al-Bukhari 2/80, Muslim 2/636.