1
اللَّهُمَّ لاَ طَيْرَ إِلاَّ طَيْرُكَ, وَلاَ خَيْرَ إِلاَّ خَيْرُكَ, وَلاَ إِلَهَ غَيْرُكَ
Ya Allah! Babu wani canfi sai fatanka, kuma babu wani alheri sai alherinka, kuma babu wani abin bauta idan ba kai ba.
Majiya: Ahmad 2/220, Ibn As-Sunni (Hadith no. 292).