1
لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ الْوَاحِدُ الْقَهّارُ, رَبُّ السَّمَوَاتِ وَالْأَرْضِ وَمَا بَيْنَهُمَا الْعَزيزُ الْغَفَّارُ
Babu wanu Ubangiji da ya cancanci a bauta masa da gaskiya sai shi kadai kwara daya kuma mai rinjaye, kuma Ubangijin sammai da kasa, da abinda yake tsakaninsu mabuwayi mai yawan gafara
Majiya: Al-Hakim, An-Nasa'i, Ibn As-Sunni.