1
سُبْحَانَ الَّذِي يُسَبِّحُ الرَّعْدُ بِحَمْدِهِ وَالْمَلاَئِكةُ مِنْ خِيفَتِهِ
Tsarki ya tabbata ga wanda tsawa take masa tasbihi hadi da gode masa da kuma mala’iku saboda tsoronsa.
Majiya: Al-Muwatta' 2/992.
Yanayin Halitta · addu'a 1