Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Yanayin Halitta / Addu'ar neman ruwan sama

Addu'ar neman ruwan sama

Yanayin Halitta · addu'o'i 3

Addu'ar neman ruwan sama 0:00
Saurara
1

اللَّهُمَّ اسْقِنَا غَيْثاً مُغِيثاً مَرِيئاً مَرِيعاً, نَافِعاً غَيْرَ ضَارٍّ, عَاجِلاً غَيْرَ آجِلٍ

Ya Allah Ubangiji! Ka shayar da mu ruwa mawadaci mai dadi, mai kosarwa mai anfani ba mai cutarwaba yanzu ba sai anjima ba.

Majiya: Abu Dawud 1/303.

2

اللَّهُمَّ أَغِثْنَا, اللَّهُمَّ أَغِثْنَا, اللَّهُمَّ أَغِثْنَا

Ya Allah Ubangiji! Ka shayar da mu, Ya Allah Ubangiji! Ka shayar da mu, Ya Allah Ubangiji! Ka shayar da mu.

Majiya: Al-Bukhari 1/224, Muslim 2/613.

3

اللَّهُمَّ اسْقِ عِبَادَكَ, وَبَهَائِمَكَ, وَانْشُرْ رَحْمَتَكَ, وَأَحْيِي بَلَدَكَ الْمَيِّتَ

Ya Allah Ubangiji! Ka shayar da bayinka da dabbobinka, ka watsa rahamarka ka rayar da kasarka wacce ta mutu

Majiya: Abu Dawud 1/305.