Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Sallah / Salati ga Annabi bayan tahiyya

Salati ga Annabi bayan tahiyya

Sallah · addu'o'i 2

Salati ga Annabi bayan tahiyya 0:00
Saurara
1

اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ, وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ, كَمَا صَلَّيتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ, وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ, إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ, اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ, كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ, إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ

Allah kayi Salati ga Annabi Muhammad da Alayansa kamar yadda kayi Salati da Annabi Ibrahim da Alayansa, lallai kai abin godewa ne mai girma, kuma kayi Albarka ga Annabi Muhammad da Alayansa kamar yadda kayi Albarka ga Annabi Ibrahim Lallai kai cewa Abin godewa ne kuma mai girma

Majiya: Al-Bukhari, Fathul Bari 6/408.

2

اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى أَزْوَاجِهِ وَذُرِّيَّتِهِ, كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ. وَبَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى أَزْواجِهِ وَذُرِّيَّتِهِ, كَمَا بَارَكْتَ عَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ. إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ

Allah kayi Salati ga Annabi Muhammad da Alayansa kamar yadda kayi Salati da Annabi Ibrahim da Alayansa, lallai kai abin godewa ne mai girma, kuma kayi Albarka ga Annabi Muhammad da Alayansa kamar yadda kayi Albarka ga Annabi Ibrahim Lallai kai cewa Abin godewa ne kuma mai girma

Majiya: Al-Bukhari, Fathul-Bari 6/ 407, Muslim 1/306.