Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Sallah / Zikiri bayan kammala alwala

Zikiri bayan kammala alwala

Sallah · addu'o'i 3

Zikiri bayan kammala alwala 0:00
Saurara
1

أَشْهَدُ أَنْ لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ وَأَشْهَدُ أَنَّ مُحَمَّداً عَبْدُهُ وَرَسُولُهُ

Ma’ana : Ina shedawa babu wani abin bautawa da cancanta sai Allah . kuma ina shaidawa da cewa lalle Annabi Muhammad bawansa ne kuma manzonsa ne .

Majiya: Muslim 1/209.

2

اللَّهُمَّ اجْعَلْنِي مِنَ التَّوَّابِينَ وَاجْعَلْنِي مِنَ الْمُتَطَهِّرِينَ

Ma’ana: Ya Allah ka sanya ni daga cikin masu tuba kuma ka sanya ni cikin masu sarki.

Majiya: At-Tirmizi 1/78, Al-Albani, Sahih At-Tirmizi 1/18

3

سُبْحانَكَ اللَّهُمَّ وَبِحَمْدِكَ, أَشْهَدُ أَنْ لاَ إِلَهَ إِلاَّ أَنْتَ, أَسْتَغْفِرُكَ وَأَتوبُ إِلَيْكَ

Tsarki ya tabbata a gareka ya Allah, hadi da godiya a gareka, ina shaidawa da babu abin bautawa da cancanta sai kai, ina neman gafararka kuma ina tuba zuwa gareka.

Majiya: An-Nasa'i, 'Amalul-Yawm wal-Laylah, p. 173, Al-Albani, 'Irwa'ul-Ghalil 1/135, 2/94.