Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Abinci da Sha / Lokacin buɗa baki

Lokacin buɗa baki

Abinci da Sha · addu'o'i 2

Lokacin buɗa baki 0:00
Saurara
1

ذَهَبَ الظَّمَأُ وَابْتَلَّتِ العُرُوقُ, وَثَبَتَ الْأَجْرُ إِنْ شَاءَ اللَّهُ

Kishi ya tafi, kuma jijiyoyi sun bude, lada kuma ya tabbata da izinin Allah.

Majiya: Abu Dawud 2/306.

2

اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِرَحْمَتِكَ الَّتِي وَسِعَتْ كُلَّ شَيْءٍ أَنْ تَغْفِرَ لِي

Ya Allah Ubangiji! Lalle ni ina rokonka da rahamarka wacce ta yalwaci komai da ka gafarta mini.

Majiya: Ibn Majah 1/557.