Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Gida da Iyali / Ga wanda yake niyyar kusantar matarsa

Ga wanda yake niyyar kusantar matarsa

Gida da Iyali · addu'a 1

Ga wanda yake niyyar kusantar matarsa 0:00
Saurara
1

بِسْمِ اللَّهِ, اللَّهُمَّ جَنِّبْنَا الشَّيْطَانَ, وَجَنِّبِ الشَّيْطَانَ مَا رَزَقْتَنَا

Da sunan Allah, Ya Allah ka nisantar da ni daga shedan, kuma ka nisantar da shedan abinda ka azurta mu.

Majiya: Al-Bukhari 6/141, Muslim 2/1028.