Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Gida da Iyali / Addu'a ga sabon ango

Addu'a ga sabon ango

Gida da Iyali · addu'a 1

Addu'a ga sabon ango 0:00
Saurara
1

بَارَكَ اللَّهُ لَكَ, وَبَارَكَ عَلَيْكَ, وَجَمَعَ بَيْنَكُمَا فِي خَيْرٍ

Allah ya sanya albarka agare ka kuma yayi maka albarka kuma ya hada tsakansku da alhairi

Majiya: Abu Dawud, Ibn Majah, At-Tirmizi.