Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Gida da Iyali / Addu'o'in da suke kawar da Shaiɗan da waswasinsa

Addu'o'in da suke kawar da Shaiɗan da waswasinsa

Gida da Iyali · addu'o'i 3

Addu'o'in da suke kawar da Shaiɗan da waswasinsa 0:00
Saurara
1

الْاسْتِعَاذَةُ بِاللَّهِ مِنْهُ

Neman tsarin Allah daga shi

Majiya: Abu Dawud 1/206, At-Tirmizi.

2

الْأَذَانُ

Kiran Sallah

Majiya: Muslim 1/291, Al-Bukhari 1/151.

3

الْأَذْكَارُ وَقِرَاءَةُ الْقُرْآنِ

Azkar da karatunAlqurani

Majiya: Muslim 1/539.