1
إِذَا رَأَى أَحَدُكُم مِنْ أَخِيهِ, أَوْ مِنْ نَفْسِهِ, أَوْ مِنْ مَالِهِ مَا يُعْجِبُهُ [فَلْيَدْعُ لَهُ بِالْبَرَكَةِ] فَإِنَّ الْعَيْنَ حَقٌّ
Idan dayanku ya ga wani abu da ya kayatar da shi ga dan’uwansa, ko ga kansa, ko ga dukiyarsa, to ya roki Allah ya sanya albarka a gare shi, domin kambun baka gaskiya ne”.
Majiya: Ahmad 4/447, Ibn Majah, Malik.