1
لاَ بأْسَ طَهُورٌ إِنْ شَاءَ اللَّهُ
Karka damu, kankarar zunubine in Allah ya so.
Majiya: Al-Bukhari.
Rashin Lafiya da Mutuwa · addu'o'i 2
لاَ بأْسَ طَهُورٌ إِنْ شَاءَ اللَّهُ
Karka damu, kankarar zunubine in Allah ya so.
Majiya: Al-Bukhari.
أَسْأَلُ اللَّهَ الْعَظيمَ رَبَّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ أَنْ يَشْفيَكَ (سبع مرات)
Ina rokon Allah mai girma, Ubangijin al’arshi mai girma da ya warkar da kai. ( So bakwai)
Majiya: At-Tirmizi, Abu Dawud.