Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Yanayin Halitta / Ga wanda ya ga 'ya'yan itace na farko

Ga wanda ya ga 'ya'yan itace na farko

Yanayin Halitta · addu'a 1

Ga wanda ya ga 'ya'yan itace na farko 0:00
Saurara
1

اللَّهُمَّ بَارِكْ لَنَا فِي ثَمَرِنَا, وَبَارِكْ لَنَا فِي مَدِينَتِنَا, وَبَارِكْ لَنَا فِي صَاعِنَا, وَبَارِكْ لَنَا فِي مُدِّنَا

Ya Allah ka sanya mana albarka a cikin ‘ya’yan itatuwan mu, ka albarkace mu a garuruwan mu, ka albarkace mu a kwanan awon mu, ka albarkace mu a mudun awon mu

Majiya: Muslim 2/1000.