Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Yanayin Halitta / Lokacin jin cara zakara ko kukan jaki

Lokacin jin cara zakara ko kukan jaki

Yanayin Halitta · addu'a 1

Lokacin jin cara zakara ko kukan jaki 0:00
Saurara
1

إِذَا سَمِعْتُمْ صِيَاحَ الدِّيَكَةِ فَاسْأَلُوا اللَّهَ مِنْ فَضْلِهِ؛ فَإِنَّهَا رَأَتْ مَلَكاً وَإِذَا سَمِعْتُمْ نَهِيقَ الْحِمَارِ فَتَعَوَّذُوا بِاللَّهِ مِنَ الشَّيطَانِ؛ فَإِنَّهُ رَأَى شَيْطَاناً

Idan kuka ji carar zakara, to ku roki Allah daga falalarsa domin ya ga mala’iku ne. Idan kuma kuka ji kukan jaki, to ku nemi tsarin Allah daga shaidan domin ya ga shaidan ne.

Majiya: Al-Bukhari, Muslim 4/2092.