Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Yanayin Halitta / Lokacin jin haushin kare da dare

Lokacin jin haushin kare da dare

Yanayin Halitta · addu'a 1

Lokacin jin haushin kare da dare 0:00
Saurara
1

إِذَا سَمِعْتُمْ نُبَاحَ الْكِلاَبِ وَنَهِيقَ الْحَمِيرِ بِاللَّيْلِ فَتَعَوَّذُوا بِاللَّهِ مِنْهُنَّ؛ فَإِنَّهُنَّ يَرَيْنَ مَا لاَ تَرَوْنَ

Idan kuka ji kukan karnuka (haushin karnuka) da kukan jaki da daddare to ku nemi tsarin Allah daga garesu, domin su suna ganin abin da bakwa gani?

Majiya: Abu Dawud 4/327, Ahmad 3/306.