Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Yanayin Halitta / Lokacin ganin sabon wata

Lokacin ganin sabon wata

Yanayin Halitta · addu'a 1

Lokacin ganin sabon wata 0:00
Saurara
1

اللَّهُ أَكْبَرُ, اللَّهُمَّ أَهِلَّهُ عَلَيْنَا بِالْأَمْنِ وَالْإِيمَانِ, وَالسَّلاَمَةِ وَالْإِسْلاَمِ, وَالتَّوْفِيقِ لِمَا تُحِبُّ رَبَّنَا وَتَرْضَى, رَبُّنَا وَرَبُّكَ اللَّهُ

Allah mai girma. Ya Allah Ubangiji! Ka nuna mana shi cikin kwanciyar hankali da imani da kuma aminci da musulunci da dacewa da duk abinda kake so kuma ka yarda da shi Ya Ubangijin mu, Ubangijin mu kuma Ubangijinka shi ne Allah.

Majiya: At-Tirmizi 5/504, Ad-Darimi 1/336.