1
اللَّهُمَّ حَوَالَيْنَا وَلاَ عَلَيْنَا, اللَّهُمَّ عَلَى الآكَامِ وَالظِّرَابِ, وَبُطُونِ الْأَوْدِيَةِ, وَمَنَابِتِ الشَّجَرِ
Ya Allah Ubangiji! Ka juyar mana da shi, kada ya yi mana barna. Ya Allah Ubangiji! A zuba shi akan katangu da magudanu da rafika, da kuma jijiyoyin bishiyoyi.
Majiya: Al-Bukhari 1/224, Muslim 1/614