Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Yabon Allah / Ga wanda ya aikata zunubi

Ga wanda ya aikata zunubi

Yabon Allah · addu'a 1

Ga wanda ya aikata zunubi 0:00
Saurara
1

مَا مِنْ عَبْدٍ يُذنِبُ ذَنْباً فَيُحْسِنُ الطُّهُورَ, ثُمَّ يَقُومُ فَيُصَلِّي رَكْعَتَيْنِ, ثُمَّ يَسْتَغْفِرُ اللَّهَ إِلاَّ غَفَرَ اللَّهُ لَهُ

Babu wani bawa da zai yi wani Zunubi sannan ya ya kyautata Alwala, sannan ya tashi yayi Sallah Raka'a biyu, sannan ya nemi gafarar Allah face sai Allah ya gafarta Masa.

Majiya: Abu Dawud 2/86, At-Tirmizi 2/257.