1
اللَّهُمَّ لاَ سَهْلَ إِلاَّ مَا جَعَلْتَهُ سَهْلاً, وَأَنْتَ تَجْعَلُ الْحَزْنَ إِذَا شِئْتَ سَهْلاً
Ya Ubangiji babu sauki sai abinda ka sanya shi mai sauki, kuma kai kake maida wahala ta zama sauki
Majiya: Ibn Hibban (Hadith no. 2427), Ibn As- Sunni (Hadith no. 351).