Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Gida da Iyali / Addu'ar fita daga gida

Addu'ar fita daga gida

Gida da Iyali · addu'o'i 2

Addu'ar fita daga gida 0:00
Saurara
1

بِسْمِ اللَّهِ, تَوَكَّلْتُ عَلَى اللَّهِ, وَلَاَ حَوْلَ وَلَا قُوَّةَ إِلاَّ بِاللَّهِ

Ma’ana: Da sunan Allah, ga Allah kadai na dogara, ‎kuma babu wata dabara ko karfi sai ga Allah.‎

Majiya: Abu Dawud 4/325, At-Tirmizi 5/490, Al-Albani, Sahih At-Tirmizi 3/151

2

اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ أَنْ أَضِلَّ, أَوْ أُضَلَّ, أَوْ أَزِلَّ, أَوْ أُزَلَّ, أَوْ أَظْلِمَ, أَوْ أُظْلَمَ, أَوْ أَجْهَلَ, أَوْ يُجْهَلَ عَلَيَّ

Maana: Ya Allah ina neman tsarinka daga bata ko a ‎batar da ni, ko na zame ko a zamar da ni, ko na yi ‎zalunci ko azalunce ni, ko na yi wauta ko a yi mini ‎wauta.‎

Majiya: Abu Dawud, Ibn Majah, An-Nasa'i, At-Tirmizi, Al-Albani, Sahih At-Tirmizi 3/152, Sahih Ibn Majah 2/336