Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Sallah / Addu'a tsakanin sujada biyu

Addu'a tsakanin sujada biyu

Sallah · addu'o'i 2

Addu'a tsakanin sujada biyu 0:00
Saurara
1

رَبِّ اغْفِرْ لِي, رَبِّ اغْفِرْ لِي

Ubangiji kaimun gafara,Ubangiji kaimun gafara

Majiya: Abu Dawud 1/231, Sahih Ibn Mdjah 1/148.

2

اللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي, وَارْحَمْنِي, وَاهْدِنِي, وَاجْبُرْنِي, وَعَافِنِي, وَارْزُقْنِي, وَارْفَعْنِي

Ubangiji kaimun gafara kaji kaina ka shiyar da ni, ka kuma tilastani, kuma ka bani lafiya, kuma ka Azurtani, kuma ka daga Daraja ta.

Majiya: Sahih At-Tirmizi 1/90, Sahih Ibn Majah 1/148.