Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Sallah / Addu'ar sujada

Addu'ar sujada

Sallah · addu'o'i 7

Addu'ar sujada 0:00
Saurara
1

سُبْحَانَ رَبِّيَ الأَعْلَى (ثلاث مرات)

Tsarki ya tabbata ga Ubangijina Madaukaki

Majiya: Abu Dawud, Ibn Majah, An-Nasa'i, At-Tirmizi, Ahmad, Sahih At-Tirmizi (Al-Albani) 1/83.

2

سُبْحَانَكَ اللَّهُمَّ رَبَّنَا وَبِحَمْدِكَ, اللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي

Tsarki ya tabbata a gareka Ubangijinmu da godiya a gareka, Ubangiji kayi mun gafara

Majiya: Al-Bukhari, Muslim.

3

سُبوحٌ, قُدُّوسٌ, رَبُّ الْمَلَائِكَةِ وَالرُّوحِ

Tsakakke, Mai yawan tsarki,, Ubangijin Mala'iku da kuma Ruhi mai tsarki (Jibril)

Majiya: Muslim 1/533.

4

اللَّهُمَّ لَكَ سَجَدْتُ وَبِكَ آمَنْتُ, وَلَكَ أَسْلَمْتُ, سَجَدَ وَجْهِيَ لِلَّذِي خَلَقَهُ, وَصَوَّرَهُ, وَشَقَّ سَمْعَهُ وَبَصَرَهُ, تَبَارَكَ اللَّهُ أَحْسنُ الْخَالِقينَ

ya Unagiji gareka nake Sujada kuma da kai nayi Imani kuma fuskata tayi Sujada ga wanda ya halicce ta kuma ya suranta ta kuma ya tsaga jinta, da ganinta, tsarki ya tabbata ga Maficin iya halitta

Majiya: Muslim 1/534.

5

سُبْحَانَ ذِي الْجَبَرُوتِ, وَالْمَلَكُوتِ, وَالْكِبْرِيَاءِ, وَالْعَظَمَةِ

Tsarki ya tabbata ga Ma'abocin isa, da Mulki, da girma, da Daukaka

Majiya: Abu Dawud 1/230, An-Nasa'i, Ahmad, Sahih Abu Dawud 1/166.

6

اللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي ذَنْبِي كُلَّهُ: دِقَّهُ وَجِلَّهُ, وَأَوَّلَهُ وَآخِرَهُ, وَعَلاَنِيَّتَهُ وَسِرَّهُ

Allah ka gafarta mun zunubaina baki daya, karaminsa da babbansa, na farkonsa da na karshensa, bayyananne da kuma boyayyensa

Majiya: Muslim 1/350.

7

اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِرِضَاكَ مِنْ سَخَطِكَ, وَبِمُعَافَاتِكَ مِنْ عُقوبَتِكَ, وَأَعُوذُ بِكَ مِنْكَ, لاَ أُحْصِي ثَنَاءً عَلَيْكَ, أَنْتَ كَمَا أَثْنَيْتَ عَلَى نَفْسِكَ

Ya Ubangiji lallai ina neman tsari da yardarka daga fushinka da afuwarka daga Ukubarka, kuma ina neman tsarinka daga gareka, ba zan iya kidanye yabo a gareka kawai kamar yadda ka yabi kanka.

Majiya: Muslim 1/352.