Noor
Hausa
Noor / Addu'a / Sallah / Addu'ar sujadar karatu (tilawa)

Addu'ar sujadar karatu (tilawa)

Sallah · addu'o'i 2

Addu'ar sujadar karatu (tilawa) 0:00
Saurara
1

سَجَدَ وَجْهِيَ لِلَّذِي خَلَقَهُ, وَشَقَّ سَمْعَهُ وَبَصَرَهُ بِحَوْلِهِ وَقُوَّتِهِ, ﴿فَتَبارَكَ اللَّهُ أَحْسَنُ الْخَالِقِينَ﴾

Fuskata tayi Sujada ga wanda ya halicce ta kuma ya suranta ta kuma ya tsaga jinta, da ganinta, da ikonsa da dabararsa tsarki ya tabbata ga Maficin iya halitta

Majiya: At-Tirmizi 2/474, Ahmad 6/30, Al-Hakim

2

اللَّهُمَّ اكْتُبْ لِي بِهَا عِنْدَكَ أَجْراً, وَضَعْ عَنِّي بِهَا وِزْراً, وَاجْعَلْهَا لِي عِنْدَكَ ذُخْراً, وَتَقَبَّلْهَا مِنِّي كَمَا تَقَبَّلْتَهَا مِنْ عَبْدِكَ دَاوُدَ

Ya Ubangiji ka rubuta mun lada a gareka, kuma ka saryan mun da Zunubaina, kuma ka ajiye mun ita a gurinka tanadi, kuma ka karba mun ita kamar yadda ka karbawa bawanka Annabi Daud

Majiya: At-Tirmizi 2/473, Al-Hakim.